CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jallop din macaroni da alaiyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jallop din macaroni da alaiyahu ainihin hoton girkin

Jallop din macaroni da alaiyahu

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria

#girkidayabishiyadaya

#girkidayabishiyadaya

Kara karantawa

Jallop din macaroni da alaiyahu

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria

#girkidayabishiyadaya

#girkidayabishiyadaya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Macaroni
  • Alaiyahu
  • Kayan Dan dano
  • Attaruhu da tattasai
  • Albasa
  • Mai
  • Ruwa
  • Da faffan kwai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki jajjaga albasanki, taruhu da tattasanki seki daura tukunya akan wuta kisa mai seki xuba jajjagenki ki soyasu sama-sama seki tsaida ruwa, seki xuba kayan Dan danonki yanda xe isa seki rufe tukunyanki kibarshi ya tafasa

  2. 2

    Bayan ya tafasa seki zuba macaroninki ki rufe already dama kinyanka alaiyahunki idan kika dai-daici macaroninki ta dahu ko ta kusa depending on yanda kikeso seki zuba alaiyahu bayan minti daya seki sauke.

  3. 3

    Se yanka kwanki kixuba macaroninki a plate kisa kwan akai shikenan. 👌

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
rannar December 16, 2019 09:40
Gashu'a Yobe State Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Macaroni Alayyahu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Egg less banana pancake
  2. Garau-garau
  3. Samosa
  4. Lemon ginger
  5. Meat pie
  1. Meat roll
  2. Meat pie
  3. Egg less banana pancake
  4. Kwai da kwai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11215285
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close