Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsof flour
  2. 2 tbspof oil
  3. Pinch of salt
  4. 1tspn of baking powder
  5. Oil for frying
  6. Thyme
  7. For the fillings
  8. Minced meat
  9. Sliced onion
  10. Seasoning
  11. Spices
  12. Ginger garlic paste
  13. Cornflour
  14. Green pepper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada dry ingredients dinki saiki kwaba da ruwa ki ajiye gefe.

  2. 2

    Ki zuba mai a pan, saiki zuba albasa, ginger garlic paste and salt ki juya sosai, ki kawo minced meat ki zuba saiki saka maggi da seasoning and spices aciki saiki kara ruwa dan ya nuna. Idan yayi saiki kawo cornflour ki zuba saiki juya, daga karshe saiki zuba green pepper.

  3. 3

    Ki murza dough saiki cire shape kisa fillings dinki saikiyi folding ki likeshi.

  4. 4

    Saiki soya a mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes