Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki daka attaruhu DA tafarnuwa saiki zuba Mai aw u ta kisa albasa kikwashe saikisa tafarnuwa tayi brown saiki zuba attaruhu inyasoyu kizuba ruwa kisa kayan dandano DA curry DA kayak kashi DA food colour saikibarshi yatafasa kiwayenke shinkafa kizuba intakusa tsotse wa kisa albasa zakisauke inta karasa Tnxsuad#
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11216496




sharhai