Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Zaki zuba sugar a tukunya ki sami cufi ki zuba ruwa kadan sae ki matse lemon tsami ki tace ni zuba akan ruwan sugar dinki
- 3
Sae ki Dora akan wuta ki barshi Yyi ta dahuwa har sae kinga yyi danko
- 4
Idan Yayi sae ki sauke ki fara Zuba madara kina tukawa a hankali har sae yayi tauri ba sosae ba
- 5
Ki samu leda ki bar bada madara sae ka juye a kae ni kara bar bada wata madarar a kae sae ka samu ki fakadashi ki barshi yasha iska sae ki yanka
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11264716














sharhai