Bread cornet

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

#team tree Shidai wanna bread cornet din snack ne me dadi ga sauki wajan ci a abincin safiya

Bread cornet

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#team tree Shidai wanna bread cornet din snack ne me dadi ga sauki wajan ci a abincin safiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 10 yawan
  1. Fulawa cup 4
  2. Yeast 1/2 tbs (active)
  3. 1/2 tspBaking powder
  4. 1 cupRuwa
  5. 1 tbsSikari
  6. 1/4 tspGishiri
  7. 3 tbsButter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai zaki hada duk wani (dry ingredients)din ki waje daya

  2. 2

    Sai ki kawo butter ki zuba ki murje shi a ciki har sai ya shige a ciki fulawar

  3. 3

    Da ma tin farko kin sami yeast da sugar kin hada su waje daya tare da ruwa kamar yadda na fada muku ma,anun su zaki ga baya ciki wasu mitinan zai tashi sosai har yana zubowa

  4. 4

    Sai ki dauko wanna fulawa mixture dinki sai ki juye hadin yeast dinki a ciki sai ki kwaba kamar yadda zaki gani yayi laushi sosai (soft dough)sai ki barshi ya tashi sosai

  5. 5

    Sai ki kara bugawa sai ki kutsira shi molmole sai kina murzawa kiyi kamar yadda zaki gani

  6. 6

    Sai ki sami gwangwani yin cornet din ki shafa masa mai ko butter sabida kada ya kama sai ki nannade shi kamar haka

  7. 7

    Sai ki barshi ya tashi sai ki sashi a cikin oven yayi 180 a Wutar gashinsa

  8. 8

    Zaki iya filling din ciki da chaculat ko nama

  9. 9

    Wanna shine gwangwani yin bread cornet

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ibti's Kitchen
rannar
#kanostate#

sharhai

Similar Recipes