Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11279701

Kisa kwanki a blenda ki yi blending har se yyi kumfa seki zuba gshiri da sugar ki kara markadawa kixuba vinegar naki ki kara markadawa seki rika xuba mai kina kara markadawa har yyi kauri ki saka a fridge shikenan
An kwafa!
More Recipes

sharhai