Rolled meat pea

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Gaskiya wannan meat pea yayi dadi sosai

Rolled meat pea

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Gaskiya wannan meat pea yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa kofi
  2. Baking powder 1nd half tsp
  3. Butter 4 tblsp
  4. Dandano
  5. Nukakken nama
  6. Curry
  7. Albasa da attaruhu
  8. Tafarnuwa.species
  9. Mai na suya
  10. Dankalin turawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankali ki tafasa sai ki Yanka shi kananan ki dora pan a wuta kisa namanki kisa tafarnuwa albasa mai species dandano curry da dan gishiri kadan kiyi ta juya wa harsai ruwansa ya kone saikisa dankalin ki aciki kibarshi yakara sa shikenan

  2. 2

    Ki tankade fulawa ki zuba baking powder da dandano ki murza yabiya jikinshi saikisa butter itama ki murza yabiya jikinshi saikisa ruwa ki kwaba amma kar yayi tauri sosai sai ki rufe kamar minti 10 saiki sake needing dough dinki ki murza kisa filling dinki kiyi rolling saiki matse bakin haka zaki tayi har ki gama saiki soya amai amma karkisa wuta dayawa inba hakaba zai kone cikin bai yiba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes