CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Indomie da plantain da naman kaza
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Indomie da plantain da naman kaza ainihin hoton girkin

Indomie da plantain da naman kaza

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

#Teamtree

#Teamtree

Kara karantawa

Indomie da plantain da naman kaza

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

#Teamtree

#Teamtree

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Indomie
  • Maggi
  • Kaza
  • Plantain
  • Tarugu
  • Tattasae
  • Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa ruwan da zai dafa maki indomie ki,sai ki gyara kayan miyan ki tarugu, tattasae, albasa sai ki zuba

  2. 2

    Sannan ki wanke naman ki shima ki zuba a ciki,ki zuba man ki da magin ki Sai ki daura a saman wuta

  3. 3

    Bayan ruwan ya tafasa kuma naman ki ya dahu sai ki zuba indomie in ki

  4. 4

    Sannan ki fere plantain inki ki soya bayan indomie inki ya dahu karki barshi ya tsotse sai ki sauke

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar December 28, 2019 10:55
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Indomie Agada Nama Kaza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dafadukan shinkafa da taliya
  2. Dafa dikan shinkafa da plantain
  3. Pan cake
  4. Tuwon shinkafa miyan wake
  5. Fish roll
  1. Tuwon shinkafa miyan gyara da alayyahu
  2. Fatan doya
  3. Doya da kwai
  4. Dafa dikan shinkafa da plantain
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11286035
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close