Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Tarugu
  3. Tattasae
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Man gyada
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere doyanki ki gyara shi tsaf sai ki yanka ta kanana

  2. 2

    Ki zuba a tukunya ki sa ruwa,sannan ki gyara kayan miyan ki tarugu, tattasae, albasa ki jajjaga sai ki zuba

  3. 3

    Sannan ki zuba man gyada,da duk kan maggin ki da spices,gishiri kar kuma ki cika daedae sai ki daura a saman wuta ki barshi ya dahu

  4. 4

    Idan ya dahu zaki sa ludayi ko muciya ki Dan faffasa doyan domin ruwan ya danyi kauri sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes