Gasashshen biredi Mai kwai

Gasashshen biredi Mai kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
A dora nama a zuba kayan kamshi a yanka albasa asa dan gishiri kadan bayan ya dahu sai a daka,a soya sama sama.
- 2
A wanke kabeji da albasa a yanka,a soya su sama sama.
- 3
Asami toaster ta hannu asaka biredi yanka 1 asa acikin toaster sai azuba hadin cabeji da naman nan azuba said adauko wani biredi asa asaman sai arufe toaster idan aka rufe akwai biredin DA zai fito agefe gefe sai acire sai akunna gas KO risho hutar asata achan kasa,sai adaura toaster akan gas KO risho sai kabar shi yayi 1or 2 minutes sai ajuya danyan bangaren shima yayi 1 or 2 minute din,idan ya gasu zaa ga yayi brown sai acire.
- 4
Adaura Mai akan huta sai afasa kwai acikin bowl asaka sinadaran dandano maggi,ayanka albasa acikin Kwan sai atsoma gashashshen biredi a cikin kwan,ana soyawa a mai idan ya soyu sai ajuya bayan sai atsame akwalenda domin man ya tsane.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai