Miyar kifi

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Narasa mezandafa ina ta tunani sai natambayi yara da abbansu sukace inmusu miyar kifi da shinkafa tareda abada #girkidayabishiyadaya

Miyar kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Narasa mezandafa ina ta tunani sai natambayi yara da abbansu sukace inmusu miyar kifi da shinkafa tareda abada #girkidayabishiyadaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tumatur guda shida manya
  2. Tumaturin leda biyu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Kifi banda
  6. Maggi
  7. Curry da thyme
  8. Sinadaran dandano da kikeso
  9. Tafarnuwa
  10. chokaliBakin power rabin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura mai akan wuta idan yayi zafi kisa albasa kisoya sannan kixuba tafarnuwa kijujjuya sai kixuba jajjagen attarugu da tumatur kisa maggi da sauran kayan miya kijujjuya sai kibari yasoyu kamar zuwa minti biyar ko bakwai

  2. 2

    Idan kintabbata yakusan soyuwa sai kixuba tumaturin leda kijujjuya sannan kixuba baking powder rabin chokali sbd yadauke tsamin sai kijujjuya kirage wutan don kar takama

  3. 3

    Kibari yasoyu sosai sannan kiwanke kifinki da ruwan zafi kicire duka dattin yayi fes sannan kixuba akai sai kidan kara ruwa kadan a miyar sannan kirage wutan kibarta idan yanuna sai kisauke. Zaki iya ci da duk kalan abincin da kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes