Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Zaki yi mixing din flour baking powder salt wurin daya sai yi mixing butter da sugar wuri da ki saka flavor sai ya kuma creamy sai ki zuba eggs dinku ki kara mixing sai saka dry mix dinki ki cigaba da mixing as u need it amma kar ki bari yayi tauri
- 3
Ki zuba a baking pan din ki sai ki saka a oven and bake it for 15/20 mint
- 4
Yarda zakiyi mixing din icing sugar din ki ya zama creamy shi ne zaki fara zuba butter a Rober sai ki saka flavor da milk ki fara mixing dinsu sai zuba icing sugar bayan ki tabbatar ya zama creamy sai ki saka color
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11291641





sharhai