Miyar urgu da water leaf

Meerah Snacks And Bakery @cook_19274727
Miyar urgu da water leaf
Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara busashshen kifi a wanke, agyara kayan miya a wanke a nika a greater,a anka albasa,
- 2
A dora manja a wuta azuba albasa da busashshen kifi ajuya kamar mintuna uku a zuba kayan miya ajuya abarsu kamar mintuna biyar,a zuba urgu da waterleaf ajuya sai azuba maggi gishiri kadan sai a zuba spicies.Bayan mintuna goma sai a sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11321973



sharhai