Tuwo banku da miya kubewa dayen
By Maman jaafar(khairan)
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika masara ki ki jika shima rogo ki ama daban daban ki barsu se bayan kona uku a ruwa sana seki sanesu ki bayar a Niko mikisu da kauri kada aciki ruwa aciki, seki barsu su kara kona ko kuma kisa a rana inda kigan su kuburu seki dibi kuli masara da na rogo ki hadasu ki dama sosai ki dora a wuta kita tukawa har se yayi karfi ki barshi yadan sulala seki koshe
- 2
Zaki wanke namanki ko kuma kaza kisa ginger garlic onion, maggi and salt ki dora a wuta inda ya dahu seki goga kubewa ki dayen kizuba Akan nama ki barshi for 3mn sana sekisa soyaye kifiki da prawn dinki ki jajaga tatase, pepper da onion ki zuba aciki kisa spinach da manja ki barshi for 5mn seki sawke.ENJOY!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11334472




sharhai