Pan cake

Ina matukar son wannan girki musamman lokacin karin kumallo
Pan cake
Ina matukar son wannan girki musamman lokacin karin kumallo
Umarnin dafa abinci
- 1
A tankade fulawa a zuba baking powder, a fasa kwai a cire kwanduwar a zuba a bowl white din a zuba a wani bowl din daban ya yi mixed sosai harsai yazama form sai a dauko fulawar a madara,a zuba yolk din a ciki a da sugar salt a juya sosai da wisker.
- 2
A dauko wannan form din a zuba akan kwabin fulawar a dinga juyawa a hankali saboda baason form din ya saki.Harsai ya hade jikinshi.
- 3
A Dora kasko a kan wuta a shafa mai abarshi low heat sai a zuba kullin a kaskon a rufe bayan mintuna 2 a bude sai a juya.a sake rufewa minti daya a dauke.
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Meerah Snacks And Bakery know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes





sharhai