Crispy awara
Yanada dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaiki samu awaran ki ki mumurmusa a kwano sai ki ki kawo potato starch inki kisa
- 2
Sai ki samu tarruggu ki kiyi grating
- 3
Sai ki zuba a ciki ki juya kissa maggi da curry
- 4
Sai ki mulmula
- 5
Sai ki samu garin cornflakeskisa akwano sai ki samu kwano ki fasa kwai ki kada kisa maggi da curry sai kisa awaran ki a cikin kwai sai kisa a garin cornflakes inki
- 6
Sai ki samu kwaskon suyan ki ki zuba mai in yayi zafi sai ki zuba ki soya
- 7
Shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11509713






sharhai