Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki daura ruwa a wuta har ya tausa
- 2
Saiki samu roba ki xuba semo din a ciki ki dama talge
- 3
Ki xuba talge a ruwan zafi kina juyawa for few minutes
- 4
Saiki sakaya kidan barshi ya tulala nadan mintoci on low heat
- 5
Daga nan saiki tukashi da kyau ki kara garin semo din xuwa kaurin da kikeso ki tuka
- 6
Idan kin gama tukawa saiki rufe ya kara dahuwa, saiki kwashe a leda
- 7
Kina iya cinshi with soup of your choice
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11533242





sharhai