Farfesun kaza

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gyara albasa da attatuhu saiki wanke su ki yanka albasar saiki jajjaga attaruhun,sai zuba mai akan wuta in yadanyi zafi saiki zuba albasa ki jujjuya saiki wanke danyen tomeric ki gurza kadan akai ki wanke ginger ma ki gurza kadan ki zuba kan albasar saiki jujjuya inta dauko soyuwa saiki zuba jajjagaggen attatuhu ki jujjuya saiki wanke naman kazar tatas da veniger ki juye ta cikin kayan miyar nan da kike soyawa ki zuba ruwa ki juye ragowar albasar ki da kayan kamshi ki juya ki rufe.
- 2
Saiki wanke pasily dinki ki tsinke iya Wanda zakiyi amfani dashi, saiki bude naman da yaketa dahuwa ki saka maggi da gishiri dai-dai kada yayi yawa ki rufe har y karasa dahuwa saiki zuba ganyen pasily ki juye ki kashe wutar.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun kaza
Parpesucontest#kaza tana kara lfy ajikin dan adam sosai namanta baida illaseeyamas Kitchen
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun kaza
#kitchenhuntchallengeMaigida na yanasun farfesu Duk sanda nayi yana ci yana santi Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun kaza
#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa. Hannatu Nura Gwadabe -
More Recipes
sharhai