CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gumba da nono da madara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gumba da nono da madara ainihin hoton girkin

Gumba da nono da madara

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Sokoto

Ina son wannan hadin saboda akwai dadi ga qisarwa ja dade bakaji yunwa ba

Ina son wannan hadin saboda akwai dadi ga qisarwa ja dade bakaji yunwa ba

Kara karantawa

Gumba da nono da madara

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Sokoto

Ina son wannan hadin saboda akwai dadi ga qisarwa ja dade bakaji yunwa ba

Ina son wannan hadin saboda akwai dadi ga qisarwa ja dade bakaji yunwa ba

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1Gumbar gero na loka
  • 1Madara kofi
  • 3Nono kofi
  • 2Kankara
  • 1Sugar kofi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko idan kika amso gumbarki wacce aka yi miki ita da kayan kamshi, zaki zuba shi, a mazubi me girma

  2. 2

    In da madarar gari zakiyi sai ki dama madarar da ruwa rabin kofi, ki sa mata kankara

  3. 3

    Se ki sa sugar ki zuba gumbar ki dama da ludayi

  4. 4

    Daganan se azuma nono a juya sosai a qara kankara in anaso wannan ba a ba yaro me kuiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
rannar March 13, 2020 10:18
Sokoto
A Baker, a mixologist and a foodie, am a huge fan of cooking and I love sharing recipes
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gumba Nono Madara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Milo Pastillas
  2. Green Hawaii
  3. Pancake mai hadin nama
  4. French Rice
  5. Shinkafa mai kayan lambu
  1. Soyayar doya da kwai
  2. Parpesun cat fish
  3. Green Hawaii
  4. Kallaba
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11577805
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close