Wainar semovita

mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
Girki ne na mussam maidadi da faranta ran masu so gashi da saukin yi a aikace
Wainar semovita
Girki ne na mussam maidadi da faranta ran masu so gashi da saukin yi a aikace
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl din ki Sai ki zuha semo din ki tare da yist dinki Sai ki juya Sai kisa ruwa ki kwaba shi da kauri Sai kisa shi a rana Don ya tashi bayan ya tashi Sai yayyanka albasa dinki tare da sugar da gishiri din nan Sai ki juya shi ki Kara ruwa kadan Sai kisa baking powder ki juya sosai Sai ki fara soya shi ana ci da miyar kabewa,eporiro,alayyahu.....
- 2
Yadda zaki gane kwabin yayi daidai shine yakan fi na shinkafa kauri da kadan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11640423




sharhai