Sinasir

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

Ina matukar son cin sinasir barima yaji sugar dadi baa magana

Sinasir

Ina matukar son cin sinasir barima yaji sugar dadi baa magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fara shikafa kafi uku
  2. Yeast 1 table spoon
  3. Baking powder 1teaspoon
  4. Onion
  5. Sugar
  6. Salt
  7. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa gyara shinkafa a gyara sai a jika fara shikafa na awa daya

  2. 2

    Sai na kai Nika na nikka shi yayi laushi na zuba yeast nasa shi a Rana na na 2 hour da yayi hour 2 lokaci ya kumburo na juya nasa baking powder na yanka albasa nasa na juya na zuba sugar da salt

  3. 3

    Na dauko pan nasa magyda spoon 1 na zuba mangyea na samu murfi na rufe da yayi saman zai huhuje baa juya dayan side din shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes