Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jajjaga attaruhu,Albasa,koren tattasai da tafarnuwa ki ajiye gefe,Ki zuba mai cikin kasko yayi zafi kizuba kayan da kika jajjaga ki bari ya dan soyu sama sama
- 2
Ki zuba maggi da curry ki jujjuya ki zuba kazar ki jujjuya ki rage wuta sosai ki rufe yadsn turara shikenan kingama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11735456




sharhai