Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a tankade fulaws ajiqa yeast da ruwan zafii sai azuba akai azuba sugar a ya mutse sosai a ajeye yayi ko 5mints ya tashi
- 2
A aza non stick ana gasawa ana juyawa
- 3
Za a iyaci da miya ko yajiii
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Gurasa
#teamsokotoWannan itace asalin gurasar sakkwato wadda nasani shekaru kusa 30 da suka wuce, akwai sauqin yi cikin qanqanin lokaci kuma ga Dadi. Walies Cuisine -
-
Gurasa
Nayi shine na siyar ga dadi ba magana kowa yaji dadin shi Alhamdulillah. Ammie_ibbi's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Gurasa
Wannan shine karo na farko da nayi gurasa kuma munji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Gurasa bandashe
Kamar ko wane lkaci yauma n dawo dg exam ga gaji g yunwa sai nayi wannan gurasar, gurasa gsky akwai dadi musamman idan yajin kulinki yayi dadi hmmmm baa cewa komai naji dadin wannan gurasar sosai ga sauki, ga dadi ,ga kuma kosarwa😋😋 Sam's Kitchen -
-
-
-
Gurasa
Zaki iya yin miya kici dashi,ko papper soup ko tea duk abinda mutum keso daiseeyamas Kitchen
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11755975
sharhai