Jollof rice da coleslaw

Maryam Faruk @cook_19343535
Inason jellof rice musamman in zan yi baqi ina shaawar yimusu ita
Jollof rice da coleslaw
Inason jellof rice musamman in zan yi baqi ina shaawar yimusu ita
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tafasa namanki,ki markada kayan miyanki kixuba mai ga tukunya kisoya nama sannan kixuba kayan miyanki.
- 2
Idan sun soyu kizuba ruwa,kisa spices dinki da curry,sekibarsu sutafasa sannan kixuba shinkafa,kiyanka carrot dinki kizuba da green beans kiyanka lawashin albasa,kibarta harta dafu.
- 3
Idan takusa dafuwa kisa albasarki.idan tadahu kisauke.
- 4
Ki dafa kwai kiyanka shi kanana kiyanka cabbage da cocumber,kigoga carrot kihadesu wuri gudu kisa bama da salad cream kihadesu your coslow is ready
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11760484




sharhai