Lemon tsamiya

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Lemon tsamiya yana daga cikin lemuka na gargajiya a qasar Hausa, yarana suna son fanke shine na hada musu da lemon tsamiya.

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya yana daga cikin lemuka na gargajiya a qasar Hausa, yarana suna son fanke shine na hada musu da lemon tsamiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Dayar citta
  3. Sukari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke tsamiyar nadora a wuta daruwa, na gurza cittar a kai, da ya tafasa sosai sai na sauke na tace na zuba sukari.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes