CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Irish shepherd pie
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Irish shepherd pie ainihin hoton girkin

Irish shepherd pie

farhas_cuisine
farhas_cuisine @cook_21003425
kaduna

Irish shepherd pie

farhas_cuisine
farhas_cuisine @cook_21003425
kaduna
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Nama
  3. Carrot
  4. Albasa
  5. Attaruhu da tattasai
  6. Green beans or peas
  7. Maggi
  8. Oil
  9. Butter
  10. Milk
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa dankalin ki da gishiri kadan sai kiyi smashing dinshi kisa mai butter da madara kadan sai ki ajiye a gefe

  2. 2

    Zaki sa mai kadan a tukunya sai kisa albasa idan ya fara zafi sai ki juye nikakken naman a ciki ki dinka soyawa idan ruwa ya kusan tsotsewa ya kusa gama dafuwa kenan Sai ki zuba kayan miya, maggi, carrot and greens beans or peas ki juya ki barshi Sai kiyi ta juya wa har sai ya tsotse ya dahu

  3. 3

    Sai ki zuba a abun da zaki iya yin baking koh take away silver din nan idan baki da container sai ki zuba naman a ciki sai ki rufe shi da wanan dankalin naki kisa shi a oven for 15-20mints on low heat

    Irish shepherd piematakin girki3 hoto
    Irish shepherd piematakin girki3 hoto
    Irish shepherd piematakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

farhas_cuisine
farhas_cuisine @cook_21003425
rannar March 29, 2020 13:28
kaduna

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Aya mai madara
  2. Cornflakes milkshake
  3. Mango juice
  4. Sakwara da miyar alayyahu
  5. Dankali mai nama
  1. Cin cin me mai
  2. Dankali mai nama
  3. Yam balls
  4. Zobo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11898379
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close