Tsiren awara

Kitchenhuntchallenge saboda yadda nakeson awara shiyassa nake kokarin na sarrafa to kowanne fanni kuma wannan tsiren awaran yayi matukar dadi
Tsiren awara
Kitchenhuntchallenge saboda yadda nakeson awara shiyassa nake kokarin na sarrafa to kowanne fanni kuma wannan tsiren awaran yayi matukar dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu roba ki zuba awara ki dagargazata ta koma gari,kisa maggi,curry,kayan kamshi,lawashi,kwai guda biyu,fulawa,gishiri sai ki ya mutsa ya game kamar haka
- 2
Sai ki samu wata roba kisa flour,gishiri,maggi kadan sai ki yamutsa,kisamu wata roba ki kada kwai biyu ki aje gefe,sai ki kama diba kina mulmulawa kina sawa cikin fulawa,kisa cikin ruwan kwai sai kisa cikin ruwan mai,mai zafi ki soya
- 3
Sai ki yanka cucumber,tumatur da albasa,sai Karen tsire,sai kisa albasa,tumatur,albasa,sai kisa kwallon awara haka zakiyi har kigama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai