Kitson first lady

Maryam Faruk @cook_19343535
Kitso first lady😂haka ake kiranshi wasu Kuma sunasamasa wani suna yara nasonshi hrda manya mah Dan yanada dadi
Kitson first lady
Kitso first lady😂haka ake kiranshi wasu Kuma sunasamasa wani suna yara nasonshi hrda manya mah Dan yanada dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki tanade fulawarki kitankade kixuba yeast da gishiri kadan kikwaba da dan qarfi kibarta ta tashi.
- 2
Idan ta tashi Zaki murxa ta sosae sannan kidinga kitsawa kamar kitso ki aje kan tray kidora man gyada kn wuta kidinga soyawa
- 3
Idan kingama kidaka quli,yaji dakuma Maggi kixuba anacin sa hakanan Kuma anasamasa hadin quli da mai.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11945374









sharhai