Kayan aiki

  1. 1Kwakwa babba
  2. 2tablespoons sugar
  3. 1teaspoon vanilla flavor
  4. 1teaspoon coconut flavor
  5. 3tablespoons coconut extract

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gurza kwakwa inda kike son girmanshi, sai ki baza a tray ki barshi ya kwana har sai ya sha iska sosai babu ruwa ko kadan a jikinsa.

  2. 2

    Sai ki zuba sugar a babban pan, ki zuba coconut extract/ ruwan kwakwa ki barshi sai sugar ya narke amma kar ya zama caramel sai ki zuba flavors din ki jujjuya, ki zuba kwakwar ki rage wuta. A hankali kina yi kina juyawa har sai ta canza colour ya qame sosai sai ki juye a tray ki bar shi ya sha iska.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kwakumetin nan yayi kyau 😍 abani kofi 1

Similar Recipes