Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11965754

Zaki zuba Mai a tukunya idan zafi sai ki zuba jajjagen kayan Miya kiyi ta juyawa har ya soyu,sai ki zuba ruwa ki rufe idan ya tafasa sai ki zuba taliyar da sinadarin dandan.ki juya ki rufe.Bayan minti 5-7 sai ki sauke ta dahu sai ci.
An kwafa!
More Recipes

sharhai