Lemon carrots da danyar citta

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) @nafisaidaya

Koda yaushe maigida ya dawo zai kawo carrots na rasa Mai xanyi dashi da yake lokacinshine yanzu toh Sai nace Bari na gwada Yar dabara

Lemon carrots da danyar citta

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Koda yaushe maigida ya dawo zai kawo carrots na rasa Mai xanyi dashi da yake lokacinshine yanzu toh Sai nace Bari na gwada Yar dabara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Carrots
  2. Ginger
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki samu abunbuwan Dana lissafa saiki wanke karas dinki ki bare bayan cittan ki wanketa itama ki yankasu kanana

  2. 2

    Saiki Sanya a blender ki markada kisa siever ki tace saikisa sugar yadda dandanon yaminki kisa a fridge yayi sanyi asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
rannar

sharhai

Similar Recipes