CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Goten shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Goten shinkafa ainihin hoton girkin

Goten shinkafa

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Abinci mai dadi, yanada kyu, marasa lafiya suna iyya cinsa sosia, baranma masu juna biyu

Abinci mai dadi, yanada kyu, marasa lafiya suna iyya cinsa sosia, baranma masu juna biyu

Kara karantawa

Goten shinkafa

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Abinci mai dadi, yanada kyu, marasa lafiya suna iyya cinsa sosia, baranma masu juna biyu

Abinci mai dadi, yanada kyu, marasa lafiya suna iyya cinsa sosia, baranma masu juna biyu

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo
  2. Manja
  3. Kayan miya,kamansu attarugu, albasa,tumatir,tattasai,da garlic
  4. Maggi
  5. Spices
  6. Gishiri
  7. Ruwa
  8. Ganyen albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko, zaki daura tukun a wuta kixuba ruwa, ki gyera shinkafar tuwonki ki xuba a ciki ki rufe,sai ki dauko su ganyenki ki yanka su daidai, sai ki kawo tumatir da albasa da attarugu da tattasai naki ki nikasu da garlic dinki, sai ki xuba a cikin shinkafar da kika daura a wuta,sai ki zuba manja naki a ciki ki gauraya sosai.....sai kibarshi inya fara nuna saiki kawo su spices naki da maggi kixuba a ciki kibarshi sai ya nuna.....

  2. 2

    Sai ki wonke ganyenki da gishiri kadan yafita sosai, sai ki juye acikin shinkafarki da ta nuna, ki gawaraya sosai, sai ki kara ruwa, tunda gote ne zakiyu, sai ki barshi a wuta ya dan tafasa kadan, sai ki taba inkinji yayi daidai yenda kike so, sai ki sauke.....

  3. 3

    Inkinaso zaki iyya saka cray fish koh kishi koh nama, yana kara dadi sosai.....aci dadi lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar April 04, 2020 10:58
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Onion ring
  2. Lemon tsamiya
  3. Pateera
  4. Lemon carrots da danyar citta
  5. Macaroni da indomie
  1. Onion ring
  2. Lemon tsamiya
  3. Pepper chicken
  4. Lemon carrots da danyar citta
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11968487
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close