Dalgano coffee

Fatima muhammad Bello @cook_18502891
Dalgano coffee
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki zuba sugar cikin bowl sai kizuba nescafe naki sai kisa ruwan dumi kadan kiji ta juyawa har yayi idan yayi zakiga yayi kumfa
- 2
Kisamu Kofi kisa Lankan ki sai kisa wannan madaran ruwan kan kankara sai ki dauko wannan nescafe da sugar kizuba kan madara 'a hankali har ya ciki sai sha
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Fatima muhammad Bello know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12086504






sharhai