Pancake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFlour
  2. 1 tbsMelted Butter
  3. 1 tbsSuger
  4. 1/2 tbsBaking powder
  5. 3eggs
  6. 1 cupMilk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kada kwai ya kadu sosai sai ki zuba madara

  2. 2

    Saiki zuba sugar ki zuba butter a juya sai azuba baking powder cikin flour a juya.

  3. 3

    Sai azuba flour din aciki ayi mixing asa mai a pan adinga soyawa za'a iyayin topping da duk abinda akeso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes