Shayin Dolgona

Mamanjay @MamanJay
Ki jarraba uwargida se kin dena kai yara Shan icecream sbd dan Karen dadinshi 🥰
Shayin Dolgona
Ki jarraba uwargida se kin dena kai yara Shan icecream sbd dan Karen dadinshi 🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dauki madaranki cokal 2 ki hada d kofin rua ki yamutse ko aje gefe
- 2
Se ki kawo ½coakli babba n rua d whipping cream dinki d Nescafe dinki d sugar ko saka a blender ko kuma handmixer kiyi t bugawa har se ya zama me tauri d kauri se ki samu ledarki d icing d nozzle ki zuba wannan hadin nescafe din ciki se ki kawo wani cofi me qarai² ki zuba hadin madaranki n 1 se kiyi dakwareshan dashi kamar hk
- 3
Ga Shayin dolgano dinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12145172





sharhai