Dalgona Coffee

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#Dalgano wannan hadi yana da dadi

Dalgona Coffee

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

#Dalgano wannan hadi yana da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nescafé cokali biyu
  2. Sukari cokali biyu
  3. Ruwan zafi cokali biyu
  4. Madarar gari cokali uku
  5. Kankara ko ruwan sanyi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba Nescafé da sukari da ruwan zafi ki saka mixer ki mixn sosae har sae yayi haske yayi kauri.

  2. 2

    Sae ki dama madara ki zuba a kofi sannan ki juye Nescafé din da kika hada akan madarar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes