Funkaso da miyan taushe

Fatima muhammad Bello @cook_18502891
Funkaso da miyan taushe
Umarnin dafa abinci
- 1
Na tangade garin alkama na zuba yest da sugar da gishiri na kwaba na barshi har yatashi
- 2
Na daura mai kanwuta na yanka albasa nasoya na dauko mara na iba nasa bayan mara nasa babban yatsa nayi mabulla nasaka cikin mai yasoyu
- 3
Ina da left over stew kawai nasa ruwa na zuba gyada na gyara yakuwa da alayyafo na zuba na barshi yanuna naci da funkaso
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12197237



sharhai