Meat pie
Wannan girki yayi dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu bowl dinki ki saka flour da duk bisassun kayanki da mankin ki kwaba da dan tauri sai kisa akwano ki rufe
- 2
Zaki dauko nikakkaen namanki kisaka masa albasa maggi kayan kamshi ki soyasu sama sama bayan kin dafa naman
- 3
Shikuma wannan kwabin fulawan sai kizo kansa ki kara murzasa kinyankasa dai dai size din da kikeso sai ki dauko kayan naman nan kina sawa aciki kina fidda shape din meat pie dinki sai kisa manki awuta ki soyasa har sai yayi brown color shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12217837



sharhai