Panke
Ana sha da tea da safe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12360715
Ana sha da tea da safe
Ana sha da tea da safe
Kidauko bahun ki ki tankade flour ki a chiki kisa yeast sugar da gishir Dan kadan
Se ki juya se ki kwaba da ruwan dumi
Ki barshi ya tashi na minti 30 kisa man gyada a wuta yayi zafi se ki soya
An kwafa!
More Recipes

sharhai