Umarnin dafa abinci
- 1
Za a dama madara da ruwa da sugar a ajiye a gefe
- 2
Sai a kankare bayan kwakwa ya rage farin kawai
- 3
Sai ayi grating kwakwar ba da yawa ba a zuba a cikin madarar
- 4
Sai a juye a tukunya a dora a wuta kar a tafi a barshi
- 5
Idan ya tafasa sosai sai ayi amfani da flour da aka dama da ruwa kadan a daure da shi
- 6
Shikenan kunu ya kammala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12364568



sharhai (2)