Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke tsamiyar ki kisa a tukunya sai ki kawo cucumber ki wanke kiyi grating sai kisa sai ki samu citta danya kiyi grating sai kisa kanunfari dakake daidai sai ki zuba ruwa ki daura a wuta ya tafasa
- 2
In ya tafasa sai ki barshi ya huce sai ki tace kisa sugar ki sa a freezer yayi sanyi shikenan A sha dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12401048









sharhai