Spring rolls

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Iftar Mubarak #paknig

Spring rolls

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Iftar Mubarak #paknig

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. Pinch of salt
  3. Kayan hadi
  4. Nikakken nama
  5. Tarugu
  6. Tattasai
  7. 1Albasa
  8. Dandano
  9. 1/2tspn Curry
  10. 2 tbspmai
  11. Mai don suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za ki yi grating tattasai tarugu da albasa se ki hada da niqaqqen namanki ki cakudasu ki zuba dandano da curry se ki soya su sama-sama ki aje gefe

  2. 2

    Ki kwaba flour tare da dan gishiri kar yayi kauri kar yayi ruwa kuma

  3. 3

    Se ki dora non stick pan a wuta ki nemi brushi kina debo flour kina shafawa kamar haka

  4. 4

    In yayi se ki cire ki aje gefe haka za ki yi har ki gama

  5. 5

    Se ki dauko hadin namanki ki zuba a ciki ki shafa flour a gefe ki nannade kamar tabarma

  6. 6

    Ki soya cikin mai me zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes