CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Burodi 2
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Burodi 2 ainihin hoton girkin

Burodi 2

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

ga laushi da gadadi

ga laushi da gadadi

Kara karantawa

Burodi 2

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

ga laushi da gadadi

ga laushi da gadadi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. fulawa kofi hudu4
  2. ruwa kofi daya1
  3. yeast shokali daya 1
  4. madara shokali shidda6
  5. suga shokali shidda6
  6. kwai biyu2
  7. butter shokali shidda
  8. gishiri kadan
  9. Flavour wanda kikeso
  10. ridi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sa madara da yeast da suga da gishiri da flavour da kwai sai kisa ruwa kofi daya ki kada sosai sai ki sa fulawa a wani roba kisa butter ki murzasu sosai sai ki dauko wanda ki kada ki zuba a kai sai ki kwaba har minti goma

    Burodi 2matakin girki1 hoto
    Burodi 2matakin girki1 hoto
    Burodi 2matakin girki1 hoto
  2. 2

    Ga yadda zai zama sai ki rufeda leda ki a jiyeta ta tashi bayan ya tashi sai ki kwabashi sosai sai ki nemi kwankwanin gashi ki shafa butter sai ki yaryada fulawa sai ki mulmula hadin ki jera ni so shidda na raba nayi amfani da kwankwanin biyu

    Burodi 2matakin girki2 hoto
    Burodi 2matakin girki2 hoto
    Burodi 2matakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki ajiye ya tashi ga yadda yazama bayan ya tashi sai ki kada kwai ki shafa sai ki yaryada ridi in kinada bukata sai ki gasa plss ruwa kofi daya

    Burodi 2matakin girki3 hoto
    Burodi 2matakin girki3 hoto
    Burodi 2matakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar May 04, 2020 08:52
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Eggless zebra cake
  2. Oreo icecream milkshake
  3. Juice din carrot da abarba
  4. 3 in 1 juice(Abarba, kwakwa&chitta)
  5. Spring rolls
  1. Beetroot & ginger juice
  2. Lemon tsamiya
  3. Spring rolls
  4. Watermelon moctail
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12401357
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close