Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu kankanar ki gyara ta bayan kin gama sai ki kawo danyar cittar ki ki cire bayan ki yanka ta kamar ukku haka
- 2
Bayan nan sai ki kawo abarbar ki ki zuba cikin blander ki marka dasu tare da su kankanar da ginger din sai ki samu rariya ki tace su sanan ki kawo suger ki zuba ki kawo foster Clark's dinki dai dai yanda kike son zagin ki zuba
- 3
Ki motsa ko ina ya hade sai a zuba kankara asha ko a saka a fridge yayi sanyi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12403306




sharhai