Lemun kankana

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Naji dadin lemun nan sosai

Lemun kankana

Naji dadin lemun nan sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana rabin kallo
  2. Suger rabin kofi
  3. Abarba yanka1
  4. Foster Clark's kankana
  5. Citta danya rabi
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kankanar ki gyara ta bayan kin gama sai ki kawo danyar cittar ki ki cire bayan ki yanka ta kamar ukku haka

  2. 2

    Bayan nan sai ki kawo abarbar ki ki zuba cikin blander ki marka dasu tare da su kankanar da ginger din sai ki samu rariya ki tace su sanan ki kawo suger ki zuba ki kawo foster Clark's dinki dai dai yanda kike son zagin ki zuba

  3. 3

    Ki motsa ko ina ya hade sai a zuba kankara asha ko a saka a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes