Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada duka engredients dinki aguri daya kizuba ruwa ki kwaba har sai ya hade jikinsa ki rufe ya tashi idan ya tashi kiyi kneading sai ki gasa
- 2
Ki yanka cabbage carrot already kin dafa namanki sai ki hadesu guri daya ki saka maggi da spicy ki idan kingama gasawa sai ki ringa zubawa aciki kina rolling dinshi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12409164




sharhai