Bread (local baking)

Taste De Excellent @cook_17709533
Nagasa wannan bread din batare d oven b kuma yayi kyau na ban mamaki
Bread (local baking)
Nagasa wannan bread din batare d oven b kuma yayi kyau na ban mamaki
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na hade flour, sugar, Tumeric, yeast, butter d kwai sena kawo madara ta mai dumi na kwaba sena rufe shi na bashi minti biyar.
- 2
Sena dakko shi nayi ta kneading dinsa Sosai d sosai har na tsawon minti arba'in
- 3
Sena shafawa gwangwani butter sannan na sassaka dough dina aciki nabar shi ya tashi na tsawon awa daya
- 4
Sena samu yashi mai tsafta na xuba a tukunya na dora a wuta da yayi xafi sena dakko gwangwani dana sa dough din nayi egg wash na saka a tukunyar sannan na juya murfin tukunyar na zuba rushi domin saman yagasu.
- 5
Na gasa shi n tsawon minti shabiyar.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12418462







sharhai