Sinasir

Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
Kaduna State

Naji dadinta sosai

Sinasir

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Naji dadinta sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 9 cupShinkafa
  2. Yeast 3spoon
  3. 1/2 cupSugar
  4. 1 tspSalt
  5. Baking powder
  6. MAn gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki jika shinkafar ki bayan kinshire cufi daya aciki idan ta jiko sai ki dafa wannan cofe daya ki hada ki sa yeast da albasa sai ki bayar a markaduminki

  2. 2

    Idan aka markadu sai ki a jiyeta a waje mai dumi tayi kamar 2 hour sai ki gishiri da sugar da baking powdar sai ki joya in kaure yayi kamar na wainar fulawa shikenan in baiyi ba sai ki dan kara ruwa

  3. 3

    Sai ki dauko frypan dinki kisa soya amma ita ba joyata in kin zuba kullum ki rufe in yayi kamar mint sai ki duba xaki ga yayi sai ki kwace kisa WATA haka xa kiyi tayi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
rannar
Kaduna State
inason girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes