Jollop din macaroni mai kayan lambu

Deejerh kitchen and more @Deejerh3623
Umarnin dafa abinci
- 1
D farko zaki saka kayan miyanki a tukunya ki zuba mai ki zuya n Dan lokaci
- 2
Sai ki tsayar d ruwanki kmr Kofi daya zuwa d rabi y isa sai ki zuba green beans dinki sbd shi yana d tauri shiyasa zaki sa shi tun d wuri
- 3
Sai in y tafasa sai ki saka pies d carrot dinki,amma uwar gida zaki iya tafasa su d ban b sai a cikin ruwan sanwarki b in yaso sai k saka dg baya bayan kin saka macaronin ki knn sai k saka su.
- 4
Sai k zuba macaroni k juya ta sbd kar t zauna sai k saka sai ki bata mintunan d n ambata a sama sai k sa maggi d curry shknn sai ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12443151




sharhai