Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki dafa pasta dinki ki tsane ki ajiye gefe
- 2
Kiyi chopped su tomatoes, onions da vegetables dinki
- 3
Ki dora oil kadan kisa meat dinki kisa ginger garlic, curry
- 4
Kisa chopped tomatoes and onions ki soyasu sama sama sekisa maggi,seasoning ki barshi yanuna ruwa tomatoes din ya tsane seki dawko mixed vegetables dinki kisa,sana seki zuba dafafe pasta dinki ki hadesu duka ki barshi for 3mn ki sawke shikena nayi serving da scotch egg
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Fish Onion Sauce
Wana miya kina iya cinsa da duk abunda kikeso kuma ga sawki yi Maman jaafar(khairan) -
Fusilli Spinach
Natashi yaw inaji kiwya kuma gashi dole yara suci abici shine kawai na hada wana abici kuma masha Allah kowa ya yaba Maman jaafar(khairan) -
Stir fry Liver Spaghetti
l wana taliya nayiwa family na ma lunch kuma muji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
Fried cauliflower and chicken
Wana abici yana rage kiba inda kinaso ki rage kiba to ki dinga yawa ci cauliflower Maman jaafar(khairan) -
-
Fusilli and Smocked salmon fish
Wanibi se ka tashi ka rasa mai zaka dafa , yaw de ga abunda na hadawa yara kuma suji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
-
Stir fry Mushroom and broccoli
#ramadansadaka Wana hadi kina iya cinsa hade da shikafa da miya ko couscous ko kuma kici hakane Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Stir fry Beef
#layya Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Allah yayiwa zuriya albarka da fatan muyi sallah lafiya Maman jaafar(khairan) -
-
-
Spaghetti, potatoe and spinach
Yarana naso taliya sosai shine nace yaw bari na karamusu da alayaho kuma suji dadinsa sosai dasu da abbasu Maman jaafar(khairan) -
-
Miyar kubewa dayen (okro soup)
#Hi inaso miyar kubewa shiyasa nake yawa yishi sabida yana wucewa da duk tuwo da kasamu😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
Unripe plantain porridge (Patte plantain)
#holidayspecial Wana abici na igbo ne mutane enugu state kuma akaiw dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Vegetables Jollof rice
Abokaina oga nai suka kawo muna ziyara ciki weekend shine nayi musu wana jollof rice kuma Alhamdulillah suji dadinsa dan hada takeaway 😂😂, koni da na dafa naji dadi jollof dina kodade ba dewa na samuba na hada musu da coleslaw ama I'm very sorry ban dawki pictures din coleslaw ba sabida rana nayi busy aiki yayi mu yawa kusan yadan gari namu yake babu mai taimako kanayi kuma ga yara na damuka 🥰 Maman jaafar(khairan) -
Smocked Turkey stew
Inaso nama turkey shine mukecewa nama talotalo musaman smoked one shi smoked Turkey an gasashi kuma asame gishiri test dinshi yakan bi daba dan fresh turkey Maman jaafar(khairan) -
-
Pate doya(yam porridge)
Pate doya yarbawa nacewa asaro abici ne mai cika ciki sosai Maman jaafar(khairan) -
Roasted plantain boat
#ramadansadaka Yan Uwa barkamu da shiga wata mai albarka Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi , Allah ya biyawa kowa bukatusa na alherie, Yadan mukagan farkoshi lafiya Allah yasa mugan karshensa lafiya Maman jaafar(khairan) -
Stir fry Chinese Rice Vermicelli
Wana taliya yarana nasonshi kuma ga dadi ci sana ga sawri nuna Maman jaafar(khairan) -
Chicken stir fry rice
Ina cinshi ina tunowa da shinkafa kaza. Tabbas turmeric shi ne sirrin sarrafa kazar Larabawa🥰🙌🏻 Princess Amrah
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12337204
sharhai